Header Ads Widget

Ticker

6/recent/ticker-posts

Rikici: Mabiyan IPOB suna neman hallaka hausawa a garin Aba

Cikin bidiyo nan kasa zaku gan yadda matasan ke bin mota daya bayan daya don neman hausawa da zasu hallaka Rikici ya barke a yankin kudancin kasa. Yan kabilar igbo sun kai wa hausawa harin kuma sun zagaya garin wajen neman yan Arewa dake garin Aba ruwa a jallo. Cikin wani bidiyo dake yaduwa a yanar gizo za’a gan inda matasan garin Aba ke bin mota daya bayan daya domin neman hausawa da suka saura

Yorum Gönder

0 Yorumlar